An yi zanga-zangar kyamar tsadar rayuwa a Jamus
Dubban mutane masu zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Turai ne za su gudanar da wani jerin gwano a birnin Frankfurt wanda zai yi dai dai da bikin bude katafaren benen Cibiyar Babban Bankin Turai
Wallafawa ranar:
Ana saran masu zanga zangar su fito daga kasahsen Tuari da dama dan bayyana bacin ran su kan halin kuncin da ake ciki a Yankin.
An dai girke jami’an tsaro dan kaucewa wani tahsin hankali.
An kuma ta amfani da Tankokin Ruwan zafi domi tarwatsa masu zanga-zangar da ke kusa da sashen kula da harkokin tsaro na bangaren gabashin birnin na Frankfurt.
Wakilin kamfanin dillancin labarai na AFP ya bayyana cewar masu zanga-zangar sun kakkale Tagogin ginin wani Ofishin gwamnati, a dai dai lokacin da suka fusata.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu