Isa ga babban shafi
Ukraine-Rasha

Yarjejeniyar zaman lafiyan kasar ukraine ta shiga garari

Masu sa ido daga kasasshen waje sun ce rikicin Ukraine ya shiga halin tsaka mai wuya, bayan da wasu dakarun gwamnati 3 suka sake rasa ransu. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da ake gani yarjejeniyar tsagaita wuta da aka kulla makonnni 2 suka gabata ta fara aiki.Sojojin sun mutu ne bayan da aka samun kwanciyar hankali tsawon kwanaki a gabashin kasar, inda suke gwabzawa da ‘yan aware masu goyon bayar kasar Rasha. 

Wasu sojojin kasar Ukraine
Wasu sojojin kasar Ukraine REUTERS/Baz Ratner
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.