Isa ga babban shafi
Britaniya

Malala Yosoufzai zata ziyarci Sarauniyar Ingila Elizabeth

Matashiyar nan Yar kasar Pakistan dake fafutukar ganin an ilmintar da yaya mata, Malala Yosoufzai, zata ziyarci fadar Sarauniyar England dan ganawa da Sarauniya Elizabeth ranar 18 ga watan nan.Kakakkin fadar, yace Sarauniyar ta gayyaci Malala a taron da zata yi dan bunkasa ilimi a kasashe renon England, wanda zata jagoran ta tare da mai gidan ta, Yarima Philips.A wani labari kuma, gobe ne matashiyar ke kaddamar da tarihin ta, da aka yiwa lakabi da “Malala, yarinyar da ta tashi dan bunkasa ilimi wadda ‘yan Taliban suka harba”. 

Malala Yousafzai, sanye da suturar tsohuwar Piraministar Pakistan Benazir Bhutto, tana jawabi a zauren MDD
Malala Yousafzai, sanye da suturar tsohuwar Piraministar Pakistan Benazir Bhutto, tana jawabi a zauren MDD REUTERS/Brendan McDermid
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.