Isa ga babban shafi
CAN 2015

Rwanda ta kalubanci CAF

Kasar Rwanda ta kalubalanci hukuncin dakatar da ita daga shiga fafatawar wasannin neman gasar cin kofin Afrika a badi akan ta yi amfani da Dan wasa Dady Birori, wanda ke da mallakin shedar zama dan kasar Rwanda da Jamhuriyyar Congo. Rwanda tace dan wasan ya riga zama dan kasarta kafin samun shedar zaman dan DRC.

Issa Hayatou Shugaban hukumar CAF.
Issa Hayatou Shugaban hukumar CAF. RFI
Talla

Amma CAF tace a binciken da ta gudanar ta gano akwai sabani daga bayanan ranar haihuwar dan wasan a takardunsa na Congo da Rwanda.

A ranar Lahadi ne hukumar Kwallon Afrika CAF ta dakatar da Rwanda wanda hakan kuma ya ba Congo nasara domin

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.