Isa ga babban shafi
CAF

CAF da dauki mataki akan dan wasan Zamlek

Kwamitin da’a na hukumar kwallon Afrika CAF ya haramtawa dan wasan kungiyar Zamlek Dominque Da Silva wasannin uku tare da cin shi tarar kudi dalar Amurka 5,000 saboda ya zagi alkalin wasa a lokacin da Zamlek ke karawa da TP Mazembe ta Congo a ranar 8 ga watan jiya a birnin Lubumbashi.

Zamlek ta Masar a gasar cin kofin zakarun Afrika
Zamlek ta Masar a gasar cin kofin zakarun Afrika
Talla

Bayan kammala wasan ne Da silva ya ruga fili ya zagi alkalin wasa tare da shi da abokan wasan shi Abdelrehim Mahmoud Hazem da Mohamed Emam wadanda suma aka haramta masu buga wasa guda.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.