Isa ga babban shafi

An fitar da jadawalin wasannin Kofin Kalubalen Najeriya na 2024

Biyo bayan buga wasannin Zagaye na 62, da aka fafata a karshen makon da ya gabata na gasar cin Kofin Kalubalen Najeriya wato Federation Cup.

Tambarin Hukumar Wasannin najeriya
Tambarin Hukumar Wasannin najeriya NFF
Talla

Kungiyoyi da dama ciki har da Kano Pillars sun samu abokanan karawa a wasan Zagaye na 32, da za a fafata a cikin makon nan.

Kano Pillars din ta doke Enugu Rangers daci 6-5, a bugun da ga kai sai mai tsaron gida bayan tashi wasa 1-1, a filin wasa na Bwari dake birnin Tarayya Abuja, matakin da ya bawa Pillars din kaiwa zagaye na gaba.

Jadawalin wasannin yadda za a fafata ya kasance kamar haka ...

Bendel Insurance (Edo) da Wikki Tourists (Bauchi) 

EFCC FC (FCT) da Edel FC (Anambra) 

ABS FC (Kwara) da Kebbi United (Kebbi) 

Akwa United (Akwa Ibom) da Zamfara United Feeders (Zamfara)

Gombe United (Gombe) da El-Kanemi Warriors (Borno) 

Lobi Stars (Benue) da Shooting Stars (Oyo)

Ikorodu City (Lagos) da Coal City (Enugu) 

Hammola Int’l (Osun) da Inter Lagos (Lagos)

Warri Wolves (Delta) da Kwara United (Kwara) 

Abia Warriors (Abia) da Sporting Supreme (FCT)

Nasarawa United (Nasarawa) da Sokoto United (Sokoto)

FC ONE Rocket (Akwa Ibom) da Enyimba FC (Abia) 

Plateau United (Plateau) da Sunshine Stars (Ondo)  

Rivers United (Rivers)/Ikukuoma FC (Imo) da Niger Tornadoes (Niger)

Katsina United (Katsina) da Bayelsa United (Bayelsa)/FC Basira (Nasarawa)

Doma United (Gombe) da Kano Pillars (Kano)

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.