Isa ga babban shafi
Nijar

Nijar ta tabbatar da mutuwar Sojojinta 46

Hukumomin Jamhuriyar Nijar sun tabbatar da mutuwar Sojojin kasar 46 wadanda kungiyar Boko Haram ta kashe a harin da aka kai musu a karshen mako. Ministan cikin gida Hassoumi Massaodou wanda ya ziyarci Karamga inda sojojin suke ya yi bayani a cikin rahoton da Koubra Illo ta aiko daga Yamai fadar gwamnatin kasar.

Motocin yakin dakarun Nijar da ke fada da boko Haram
Motocin yakin dakarun Nijar da ke fada da boko Haram RFI/Olivier Fourt
Talla

01:05

Rahoto: Nijar ta tabbatar da mutuwar Sojojinta 46

Kuboura ILLO

Ministan ya ce Sojoji 9 suka samu rauni, kuma 32 ne suka bace. Amma dakarun Nijar sun kasha Mayakan Boko Haram kimanin 156

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.