Isa ga babban shafi

Najeriya: Ƴan bindiga sun kashe mutane tare da kona ƙauyuka a jihar Sokoto

Ƴan bindiga a jihar Sokoto da ke Arewacin Najeriya ‘sun kai hare-hare wasu ƙauyukan ƙaramar hukumar Isa tare da da kisan gwamman mutane. Rahotanni sun ce  ƴa ta'addan sun kona ƙauyen Shalla baki daya. Ku latsa alamar sauti domin sauraren ƙarin bayani a rahoton Faruk Muhammad Yabo.

'Yan bindiga sun addabi wasu yankuna a jihohin Najeriya.
'Yan bindiga sun addabi wasu yankuna a jihohin Najeriya. © Leadership
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.