Isa ga babban shafi
RAHOTO

Ruwan sama ne ya janyo tserewar fursunoni a gidan yarin Neja - Rahoto

Fursunoni 119 ne suka tsere daga wani tsohon gidan gyaran hali a karamar hukumar Suleja ta jihar Neja da ke tarayyar Najeriya, sakamakon rusawar katangar gidan a ranar Laraba.

kofar shiga gidan yarin Kuje da ke Abujan Najeriya, wanda mayakan Boko Haram suka kaiwa hari a shekarar 2022.
kofar shiga gidan yarin Kuje da ke Abujan Najeriya, wanda mayakan Boko Haram suka kaiwa hari a shekarar 2022. © Afolabi Sotunde, Reuters
Talla

Rahotanni sun ce, rushewar katangar na da nasaba ne da mamakon ruwan saman da ya haddasa ambaliyar ruwa a yankin.

Hukumomin kasar sun ce kawo yanzu dai an samu nasarar mutum 10 daga cikin su, yayin da ake ci gaba da laluben sauran.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Isma'il Karatu Abdullahi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.