Isa ga babban shafi
RAHOTO

Manoma a jihar Nejan Najeriya sun nemi kariya daga hukumomin tsaro

A Najeriya manoma a jihar Neja sun nemi hukumomin tsaron kasar da su basu wadataciyar kariya a gonakinsu daga duk wani yunkuri na harin 'yan ta'adda.

Wasu manoma kenan da duba gonarsu a wani yanki na tarayyar Najeriya.
Wasu manoma kenan da duba gonarsu a wani yanki na tarayyar Najeriya. © guardian
Talla

A cewarsu, wannan ne zai basu kwarin gwiwar fita domin gudanar da noma a daminar bana tare da samar da wadattaccen abincin da zai ciyar da jihar har ma a iya fitarwa zuwa waje. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Isma'il Karatu Abdullahi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.