Rahoton noma a Najeriya kashi (1)
Manoma sun kasa wadata 'yan Najeriya da shinkafa
Bincike da Kwamitin Majalisar Taryyar ya fitar a sheakara ta 2021 ya nuna cewa akalla ana shigo da tan miliya 2 na shinkafar kasar waje a Najeriya duk da kokarin da gwamnatin da ta gabata ta yi na tallafa wa manoman shinkafa a kasar, amma har yanzu ba a kai ga bukatar da 'yan kasar keyi na abinci ba. Jihar Ebonyi na cikin jahhohin da ake noma shinkafa a Najeriya.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:28
Talla
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Murtala Adamu daga Calabar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu