Isa ga babban shafi
Rahoto

Halin da masu ciwon siga ke ciki a Najeriya

RFI Hausa ta zanta da wasu mutane a Najeriya da ke fama da cutar siga, inda suka shaida mata irin halin da suke ciki  a daidai lokacin da  Majalisar Dinkin Duniya ta kebe ranar 14 ga watan Nuwambar kowacce shekara a matsayin ranar yaki da cutar.

Gwajin cutar siga.
Gwajin cutar siga. © Getty Images/iStockphoto/dragana99
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Ahmad Alhassan daga Yola

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.