Cutar koda na kara kamari a wasu jihohin Najeriya
A jihohin jihohin Borno da Yobe dake Najeriya, ana samun karuwar mutanen dake mutuwa da cutar Koda saboda rashin kudaden da ake biya wajen musu wanki ko kuma ‘dialysis’ a asibiti.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:07
Talla
Sai dai yayin da al'ummar jihar Borno wadanda su ka fi fama da matsalar ke rasa magungunan da kulawar da suke bukata, a jihar Yobe hukumomi sun samar da sauki wajen kulawa da ma su fama da wannan cutar ta koda, abinda ya sa al'ummomin wasu jihohin ma ke zuwa su na mora.
Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Bilyaminu Yusuf.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu