Isa ga babban shafi
Chile

Girgizar kasa mai karfi ta afkawa yankin arewacin Chile

Girgizar kasar mai karfin maki 8 da digo 2 ta afkawa yankin arewacin kasar Chile har ma aka samu asarar rayukan mutane akalla 6 tare da haddasa fargabar yiuuwar samun faruwar igiyar ruwa ta Tsunami.  

Alamun Tsunami
Alamun Tsunami Reuters
Talla

Yanzu haka dai hukumomin kasar sun bayyana yankin da lamarin ya faru a matsayin wanda ke bala’I ya shafa, yayin da mutane sama da dubu 900 ke rayuwa a cikin fargaba yanzu haka.
Kasashe da dama na kudancin Amurka sun shiga fargaba sakamakon wannan girgizar kasa mai karfi ta faru a Chile.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.