Isa ga babban shafi
Chile-Ghana

Chile ta aika da tawaga zuwa Ghana

Kasar Chile ta aike da wata tawaga zuwa kasar Ghana, domin ganin an saki wani jirgin kasar Argentina da Ghana ta tsare, sakamakon hukuncin wata kotu, kan bashin da ake bin kasar Argentina.Ministan tsaron Chile, Andres Allemand, yace jami’in tsaron da ke ofishin Jakadancin kasar a London ne zai jagoranci tawagar, don ceto sama da mutane 200 da ke cikin jirgin, wadanda yanzu haka suka rasa inda zasu sa kansu a tashar Tema, da ke Accra.

Mambobin Matukan jirgin Argentina suna fitowa daga cikin jirign ruwan da aka Ghana ta rike a Accra
Mambobin Matukan jirgin Argentina suna fitowa daga cikin jirign ruwan da aka Ghana ta rike a Accra REUTERS/Stringer
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.