Isa ga babban shafi
Rasha

An daure wasu mutane saboda yunkurin kashe jariri

Wata Kotu a kasar Russia, ta daure wata mata da dan uwanta shekaru takwas a gidan yari, kowannen su, saboda samun su da laifin aje jinjirin ta mai watanni tara, a titin mota, da fatar mota ta taka shi, ya mutu. Bayan mintina goma da aje yaron, wanin mutum ya cece shi, kuma yanzu wasu sun karbi yaron don goya shi.Matar Elena Osina, mai shekaru 24, da kanin ta mai shekaru 21, sun amsa laifinsu. 

Reuters/Ukrainian Border Service/Handout
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.