Isa ga babban shafi
Australia

Wani bincike ya gano cewa yara ma suna tattaunawa tsakanin su

Wani Binciken da aka gudanar a kasar Australiya, ya gano cewa duk da cewa jarirai basa iya Magana, da junan su, amma sun san yadda suke kulla abota, har ma da zolayar juna kamar manya. Binciken da masana suka shafe shekaru 2 suna daukar hotunan Bidiyo kan halayyar jarirai, ya gano cewa jariran da ke tsakanin watanni 6 zuwa 18 suna da hanyoyin da suke baiwa junan su dariya.Masanan da ke jami’ar Charles Sturt, sun yi ta amfani da kananan na’urorin daukar hoton vidiyon da suke makalawa a goshin yaran sannan su bar su suna harkoki tsakanin su. 

Bincike ya gano jarirai suna magana da juna
Bincike ya gano jarirai suna magana da juna REUTERS/Pawan Kumar
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.