Isa ga babban shafi
Amurka

Amurkawa biyu sun karbi lambar yabo ta Nobel ta kimiyyar hada sinadarai

An bayar da lambar yabo ta Nobel ta wannan shekarar, bangaren kimiyyar hada sinarai ga masana 2, ‘yan kasar Amurka. Mutanen da suka karbi kyautar ta wannan shekarar sune Robert Lefkowitz da Brian Kobilka, kuma sun sami kyautar ne saboda aikin da suka yi wajen gano yadda wasu sinarai ke lillibe kwayoyin halittar dan Adam. 

Amurkawa Robert Lefkowitz da Brian Kobilka
Amurkawa Robert Lefkowitz da Brian Kobilka REUTERS/The Royal Swedish Academy of Sciences
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.