Isa ga babban shafi
Falasdinawa-Faransa

Alkalan Faransa sun kammala nazari akan gawar Arafat

Alkalan Kasar Faransa sun kammala nazari kan shaidun da aka gabatar mu su game da zargin abin da ya kashe tsohon shugaban Falasdinawa Yaseer Arafat a shekarar 2004. Ofishin Mai Gabatar da kara yace alkalan sun kammala nazarin ne ranar 30 ga watan Afrilu kuma sun mika masa bayanan domin yin nazari cikin watanni uku masu zuwa, ko a gabatar da kara a kotu ko kuma ayi watsi da rahotan.

Yasser Arafat tsohon shugaban Falasdinawa
Yasser Arafat tsohon shugaban Falasdinawa REUTERS/Suhaib Salem
Talla

Arafat ya rasu ne a ranar 11 ga watan Nuwamba a shekarar 2004 a kasar Faransa sai dai wani bincike ya nuna cewar kashe shi aka yi, abin da ya sa matar sa ta bukaci gudanar da bincike akan gawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.