Isa ga babban shafi
Ebola

Bankin Duniya ya ce matsalar mai Arziki da Tallaka na barazana ga kawar da Ebola

Shugaban Bankin Duniya Jim Yong Kim ya ce rashin daidaito a tsakanin masu arziki da matalauta na daga cikin dalilan da suka sa aka kasa shawo kan cutar Ebola

Des personnes s'équipent pour se protéger au maximum du virus Ebola dans le centre de traitement de Lokolia, en RDC
Des personnes s'équipent pour se protéger au maximum du virus Ebola dans le centre de traitement de Lokolia, en RDC RFI/Léa-Lisa Westerhoff
Talla

Jim wanda ke gabatar da jawabi a jami’ar Howard da ke Amurka, ya ce akwai bukatar da daukar matakai domin shawo kan cutar.

Cutar Ebola dai ta yita hallaka mutane daga kassahe da daman a Nahiyar Afruka ta yamma, ciki hadda kasashen Guinea da Liberiya da Najeriya da dai sauransu.

A bayan nan kuma Hukumar Lafiya ta majalisar dunkin Duniya ta bayyana cewar mai yuwa ne a farkon shekara mai kamawa ne, za’a fara amfani da Cutar Ebola a matsayin na farko da aka fara amfani da shi a Duniya, bayan da masana harhada magunguna suka kwashe Makwanni suna bincike akan Cutar da ke saurin hallaka dan Adam.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.