Liberia
Ebola: An kori Ministoci 10 a Liberia
Shugabar kasar Liberia Ellen Johnson Sirleaf ta kori wasu Ministocinta guda 10 wadanda suka kauracewa kasar ba tare da izini ba saboda fargabar kamuwa da cutar Ebola mai yin kisa cikin hanzari. Ministcoin sun bijerewa umurnin Shugabar ne da ta bukaci su dawo gida Liberia bisa dokar ta bacin da aka kafa a kasar domin yaki da cutar Ebola
Wallafawa ranar:
Talla
Hukumar Lafiya ta duniya tace mutane da 1,137 suka mutu a kasar Liberia saboda cutar Ebola. Kuma Yanzu mutane 2,081 ke dauke da cutar mai saurin yaduwa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu