Isa ga babban shafi
Najeriya

‘Yan gudun hijira a Najeriya sun fara samu tallafi

Kwamitin na musamman da shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya kafa domin kawo dauki ga dubban mutanen da ke tserewa sakamakon hare-haren 'yan bindiga a sassan arewacin kasar, ya fara isar da kayan masarufi ga ‘Yan gudun hijira. Daga Bauchi Shehu Saulawa ya aiko da Rahoto.

Garin Maiduguri da ke fama da hare haren Boko Haram a Najeriya
Garin Maiduguri da ke fama da hare haren Boko Haram a Najeriya RFI/Nicolas Champeaux
Talla

02:56

Rahoto: ‘Yan gudun hijira a Najeriya sun fara samu tallafi

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.