Isa ga babban shafi
Najeriya

Mutane da dama sun mutu a hare haren Kaduna

Akalla mutane 82 aka tabbatar da mutuwarsu a tawayen hare haren da aka kai  Jihar a Kaduna inda aka nemi a kashe Dahiru Bauchi da Janar Muhammadu Buhari tsohon shugaban kasa. Mahukuntan Jihar sun kafa dokar hana fita ta sa’o’I 24. Daga Kaduna wakilinmu Abdullahi Alasan ya aiko da Rahoto.

Inda aka harin Bom a garin Kaduna
Inda aka harin Bom a garin Kaduna AFP PHOTO / VICTOR ULASI
Talla

01:22

Rahoto: Mutane da dama sun mutu a hare haren Kaduna

RFI

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.