Isa ga babban shafi
Tennis

Murray ba zai halarci gasar French Open ba

Dan wasan Ingila a fagen wasan Tennis , Andy Murray ya sanar da cewa ba zai samu damar halartar gasar French Open ba, saboda wani rauni da ya samu a kafarsa a lokacin da yake karawa a gasar Rome Masters da aka kammala a shekaran jiya.

Dan wasan Tennis Andy Murray na Birtaniya
Dan wasan Tennis Andy Murray na Birtaniya
Talla

Gasar ta French Open za ta kasance gasar da bazai halarta ba a rukunin wasannin Grand Slam tun bayan Wimbledon na shekarar 2007.

A dai ranar Lahadi mai zuwa ne ake sa ran fara karawa a gasar ta French Open.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.