Faransa-Iran
Tattaunawa tsakani Faransa da Iran
shugaban kasar Faransa Francois Hollande zai gana da shugaban kasar Iran Hassan Rouhani a taron da za’ayi na Majalisar Dinkin Duniya a New York a Karon farko.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Fadar shugaban tace yau talata ne ake saran shugabanin zasu gana inda zasu tattauna kan rikicin kasar Iraqi, da kuma shirin nukiliyar kasar Iran.
Ana kuma saran shugaba Hollande ya gana da shugabanin kasashen Masar, China, Chile, E/Guinea, Japan, Australia, Lebanon da Bolivia.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu