An soma aiki tado jirgin ruwan shakatawar Italiya da ya yi hatsari a bara.
Sama da shekara guda da rabid a faruwar hatsarin katafaren jirgin ruwan nan na kasar Italiya Costa Concordia a cikin watan janairun 2012, a yau litanin 17 ga watan Satumba ake sa ran sake tada jirgin daga gincirawar da yayi
Wallafawa ranar:
Nutsewar da wani sashen jirgin ruwan yayi a kusa da gabar tekun tsibirin toscane na Giglio a kasar Italiya ya haifar da mutuwar mutane 32 .
Yinkurin sake tada wannan jirgi daidai ya kasance irinsa na farko a duniya.
Yanzu haka dai daruruwan yan jaridu na kasashen duniya da masu buda id one suka yi dandazo a gabar tegun domin karda yadda wannan aiki zai kasance
An dai fara wannan karafaren aiki irinsa na farko a tarihin duniya na yinkurin tada jirgin ruwan mai nauyin Tan dubu 45 a makare saboda rashin kyawon yanayi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu