Isa ga babban shafi
Cyprus

Cyprus na daukar matakan farfado da tatalin arzikinta

Gwamnan babban bankin kasar Cyprus ya ce zai so ya yi aiki domin fidda kasar daga matsalar tattalin arzikin da ta ke fama da ita a halin yanzu.

Daya daga cikin manyan bankunan kasar Cyprus
Daya daga cikin manyan bankunan kasar Cyprus REUTERS
Talla

Gwamnan babban bankin wanda shugaban tsohuwar gwamnatin ‘yan Communist ta kasar nada Panicos demitriedes na shan matsin lamba kan bukatar ya sauka daga mukamin sa, idan ya kasa magancen matsalar tattalin arzikin kasar.

Yanzu haka dai kasashen nahiyar Turai na kan taimakawa kasar ta Cyprus da wasu makuddan kudade domin fita daga wannan hali da tattalin arzikinta ya fada.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.