Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Yadda ya kamata mai Azumi ya kula da kansa a lokacin zafi

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ce a wannan karo ya mayar da hankali ne kan irin cutukan da ke karuwa a lokutan Azumi musamman yadda a wannan karon ake gudanar da ibadar a cikin yanayi na tsananin zafi, wanda masana ke ganin akwai wasu naukan cutukan da ka iya bijorowa. Masana kiwon lafiya dai sun gargadi masu dauke da wasu nau'ukan cutuka kan irin matakan da ya kamata su dauka don kula da lafiyarsu.

Yadda ya kamata masu dauke da wasu nau'ukan cututtuka za su kula da kansu a lokacin Ramadan.
Yadda ya kamata masu dauke da wasu nau'ukan cututtuka za su kula da kansu a lokacin Ramadan. Getty Images - ilkaydede
Talla

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.