Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Najeriya za ta maida tsoffin likitoci bakin aiki domin cike gibin jami'an lafiya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wanna makon tare da Murtala Adamu Ibarhim ya maida hankali ne kan shirin gwamnatin Najeriya na sake daukar likitoci da sauran jami'an kiwon lafiya wadanda suka yi ritaya daga aiki, a wani kokari na cike gibin karancin jami'an kiwon lafiya a kasar, masamman guraben wadanda suka tsere zuwa kasashen waje domin samun albashi mai soka.

Wata ma’aikaciyar jinya yayin duba wata mata mai juna biyu a asibitin haihuwa da ke Fatakwal (Nigeria).
Wata ma’aikaciyar jinya yayin duba wata mata mai juna biyu a asibitin haihuwa da ke Fatakwal (Nigeria). © REUTERS/Akintunde Akinleye
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.