Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Najeriya ta fara amfani da fasahar tiyata ba tare da tsaga jiki ba

Wallafawa ranar:

A wannan mako shirin ya mayar da hankali ne kan ci gaban da aka samu na fara amfani da fasahar fida ba tare da tsaga jikin majinyaci ba a Najeriya, a wani yunkuri na rage dogaro da kasashen ketare wajen irin wannan fida.  

Fasahar tiyata ba tare da tsaga jiki ba ta shigo Najeriya.
Fasahar tiyata ba tare da tsaga jiki ba ta shigo Najeriya. Getty Images - Morsa Images
Talla

Wannan ci gaba dai ya biyo bayan koken kungiyar likitocin sashen gwaje-gwajen cutuka ta Najeriya wadda a yayin taronta na 206 ta bayyana cewa lokaci yayi da ya kamata a ce Najeriya ta zama kasar da za a rika tururuwa don shigowa neman magani idan har da gwamnatoci sun yi abin da ya dace.   kuma dangane da haka ne asibitin koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da ke garin Bauchi, ya kaddamar da wata na’urar fede marar lafiya ba tare da tsaga jikinsa ba, kamar yadda shugaban asibitin Dr Yusuf Jibril Bara ke cewa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.