Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Yawaitar gurbatattun jami'an lafiya a asibitocin Najeriya

Wallafawa ranar:

A wannan makon shirin ya mayar da hankali kan yawaitar gurbatattun jami’an lafiya a asibitocin Najeriya wanda ke da nasaba da kodai rashin samun cikakken horo a kwalejojin lafiya ko kuma samun horon irin wadannan makarantu amma na bogi.A baya-bayan nan ana yawan ganin yadda ake bude tarin makarantu masu zaman kansu a sassan Najeriya da sunan horar da jami’an lafiya kama daga kwalejoji har da jami’o’I wadanda wasu daga cikinsu kan rasa sahalewar mahukuntan saboda rashin cancanta.

Yawaitar likitocin bogi yana lahani ga kiwon lafiya a Najeriya.
Yawaitar likitocin bogi yana lahani ga kiwon lafiya a Najeriya. © Reuters/Regis Duvignau
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.