Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Lafiya Jari Ce: Shawarwarin masana kan yaki da cutar yoyon fitsari

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattaunawa ne kan ranar 23 ga watan Mayun da Majalsar Dinkin Duniya ta ware amatsayin ranar yaki da cutar yoyon Fitsari da nufin kawo karshen matsalar a cikin al’umma.

Wasu mata masu fama da cutar yoyon fitsari a Asibiti a Najeriya
Wasu mata masu fama da cutar yoyon fitsari a Asibiti a Najeriya healthnewsng.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.