Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Yadda maza a Najeriya ba sa bai wa gwajin sankarar mafitsara mahimmanci

Wallafawa ranar:

A wannan mako shirin ya mayar da hankali kan nau’ikan cutakan da ba a fiya mayar da hankali wajen yakarsu ba musamman a kasashe masu tasowa irin Najeriya, wannan nau’in cutuka kuwa sun kunshi kansar mafitsara ko kuma Prostate Cancer, nau’in kansar da ke matsayin mafi hadari ga maza, amma kuma ba ta samun kula duk da yadda ta ke kisan akalla mutum dubu 8 duk shekara a Najeriya. 

Na'urar gwajin maras lafiya.
Na'urar gwajin maras lafiya. REUTERS - Regis Duvignau
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.