Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin Masu Saurare kan goman karshe na azumin Ramadana

Wallafawa ranar:

Yanzu haka Musulmi a sassan duniya, sun shiga goman karshe na azumin watan Ramadana, kwanakin da ake bukatar Musulmi su rubanya ibadarsu saboda irin falalar da ke cikin wadannan kwanaki. 

Ana bukatar Musulmai su rubanya ibada a wannan goman karshen.
Ana bukatar Musulmai su rubanya ibada a wannan goman karshen. AFP - HOSHANG HASHIMI
Talla

Wane fata ku ke da shi a cikin wadannan kwanaki? 

Wane sako ku ke da shi zuwa ga al’ummar musulmi da sauran jama’a a daidai lokaci da ake daf da kawo karshen azumin watan Ramadana? 

Wannan shi ne abin da shirin na yau ya tattauna a kai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.