Isa ga babban shafi

Dubban matasa sun rungumi sana'ar jari bola a Jamhuriyar Nijar

Kasuwancin tsoffin karafuna na kara habaka a sassan Jamhuriyar Nijar, inda masu sana'ar kan yi dakonsu zuwa Tarayyar Najeriya domin hada-hadarsu.

Masu sana'ar Jari-Bola kenan da ke kokarin zuba kayan a cikin wata babbar mota.
Masu sana'ar Jari-Bola kenan da ke kokarin zuba kayan a cikin wata babbar mota. © dailytrust
Talla

Matasan da ke wannan sana'ar da wasu ke kira jari Bola, na bin lungu da sako ne dauke da kura suna shelar a saida musu, kama daga alminiyum da jan karfe domin sayarwa ga dillalai.

Dubban matasa ne suka rungumi wannan sana'a a Nijar, ciki kuwa har da wadanda suka kammala karatun jami'a, sakamakon irin dimbin alherin da ake samu a cikinta.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.