RAHOTO
Gwamnatin Nijar ta bullo da sabon shirin tunkarar matsalar abinci
Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta kaddamar da wani aikin gyara gonakin noma rani a Diffa, domin tunkarar matsalar karancin abinci da ke neman jefa rayuwar al'umma cikin halin ni 'ya su.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:31
Talla
Wannan shiri dai ana ganin zai tallafawa sama da manoma dubu 12 a yankin Diffa kadai.
Masana na gin wannan shirin zai taimaka sosai wajen samar da sasasshen hatsin da zai wadata al'ummar kasar.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu