Isa ga babban shafi

Da alama fatan manoma ya fara samu wa a Jamhuriyar Nijar

A Jamhuriyar Nijar, hukumar bunkasa ayyukan noma da ake kira ‘3N” wato ‘yan Nijar su ciyar da ‘yan Nijar, ta yi ikirarin samun nasarar aiwatar da abubuwa da dama ta fannin raya karkara, 

Wasu mata manoma a gundumar Zinnindo, da ke arewacin Ghana.
Wasu mata manoma a gundumar Zinnindo, da ke arewacin Ghana. © RFI/Zubaida Mabuno Ismail
Talla

Hukumar ta tabbatar da hakan ne yayin wani taro da ta yi a baya bayan nan a Yamai, duk da cewa wasu kungiyoyin manoma da ma ‘yan farar hula na cewa  ba haka zancen yake ba.

Jamhuriyar Nijar dai na daga cikin kasashen da gwamnatocin su ke kokarin mayar da hankali kan yadda za a inganta ayyukan noma a nahiyar Afirka ta yamma.  

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Baro Arzika daga Yamai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.