Isa ga babban shafi

Nijar ta karɓi rancen dala miliyan 400 daga China

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta karbo bashin kuɗin da ya kai dalar Amurka miliyan 400, daga kamfanin CNPC na kasar China mai gudanar da aikin haƙar man fetur a kasar ta Nijar.

Wani sashin Yamai, babban birnin Jamhuriyar Nijar.
Wani sashin Yamai, babban birnin Jamhuriyar Nijar. © Wikipedia
Talla

Sojojin da ke mulkin kasar ta Nijar ɗin sun ce za a yi amfani da kudaden ne wajen gudanar da ayyukan kyautata rayuwar ‘yan ƙasar.

Ana iya latsa almar sautin da ke sama domin sauraron rahoto kan matakin mahukuntan na Nijar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.