Isa ga babban shafi

Rahoto kan illar da gurbatattun magunguna kwari ke yi ga amfanin gona a Nijar

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na cewa amfani da takin zamani, da magungunan kashe kwari marasa inganci da manoma kan yi, ya fara tasiri wajan lalata filayen noma da kuma haifar da ƙarancin albarkatun Gona. Jihar Agadas na daga cikin yankunan ƙasar da wannan matsala tafi tsananta.

Gurbatattun magungunan kwarin na ci gaba da illa ga harkokin noma a jamhuriyyar Nijar.
Gurbatattun magungunan kwarin na ci gaba da illa ga harkokin noma a jamhuriyyar Nijar. © Fadel Senna / AFP
Talla

Kafin yanzu dai, wasu sassa na jamhuriyyar Nijar sun yi fama da ƙwarin gona wanda ya tilasta amfani da magunguna don baiwa gonaki kariya, sai dai bullar gurbatattun magunguna dama takin zamani marasa inganci ya fara haddasa illa ga gonakin dama albarkatun gonar da aka shuka.

Dangane da wannan wakilinmu daga Agadez Oumarou Sani ya hada mana rahoto.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.