Isa ga babban shafi

Masu hada-hadar cinikin fata a bana sun dara a Jamhuriyar Nijar

Babbar hada hadar dake tashi bayan Sallar layya ita ce ta cinikin fata ko kirgin dabbobin da aka yanka a ranar Sallar.

Kasuwar dabbobi a Mokko, Jamhuriyar Nijar.
Kasuwar dabbobi a Mokko, Jamhuriyar Nijar. © RFI/Sayouba Traoré
Talla

Dubbai ko miliyoyin dabbobi ne ake yankawa a lokacin Sallar, wanda fatunsu ke cika gari.

Sai dai rashin kamfanoni ko masana’antun da ke sarrafa fatun na karya farashin hajar mai matukar daraja.

Amma sabanin koma bayan da harkar fatar ke fuskanta a shekarun da suka gabata, bana masu hada hadar hamdallah suka yi.

A latsa alamar sautin da ke sama somin sauraron rahoton da wakilinmu na Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya aiko.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.