Kungiyar UFPR a Nijar ta amsa kiran ajje makamai don sasantawa da gwamnati
Kungiyar UFPR mai gwagwarmaya da makamai akan iyakar Nijar da Libiya, ta karbi kiran mahukuntan kasar ta Nijar da suka nemi ta ajiye makamai don shiga a dama da su wajan gina kasa.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:27
Talla
Rahotanni daga makusantan jagoran kungiyar Mahmudu Salah, sun ce shi da tawagarsa sun sauka a birnin Yamai inda za su gana da gwamnati, ga rahoton Umar Sani daga Agadas.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.............
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu