Isa ga babban shafi

Motocin safa daga Nijar sun sauya hanyar jigila zuwa Burkina Faso saboda tsaro

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar sun ce wasu daga cikin motocin safa da ke jigila tsakanin kasa da kasa, cikinsu har da na kamfanin Rimbo, sun dauki matakin sauya hanyoyin da suke bi domin isa kasashen Burkina Faso da Cote d'Ivoire saboda matsaloli na tsaro.

Taswirar wani sashi na Jamhuriyar Nijar
Taswirar wani sashi na Jamhuriyar Nijar © RFI
Talla

Sai dai masu sharhi a kan tattalin arziki na ganin matakin zai jawo koma-baya ta fannin kudin shiga da fannin sufurin ke samu, matsalar da za ta shafi sauran ‘yan kasuwar da ke jigila.

Daga yamai wakilinmu Baro Arzika ya aiko da rahoto.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.