Ma’aikata a Jamhuriyar Nijar na nuna fargaba game da makomarsu bayan ritaya
A yayin da aka gudanar da bukukuwan ranar ma’aikata ta duniya a jiya litinin, mafi yawan ma’aikata a Jamhuriyar Nijar suna nuna fargaba ne a game da makomarsu bayan sun je ritaya, wannan kuwa lura da yadda tsarin biyan fansho ke tattare da matsaloli a kasar.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:37
Kungiyoyin kwadago tsawon shekaru a kasar ta Nijar sun koka da rshin ko in kula daga bangaren hukumomi dangane da abinda ya shafi makomarsu.
A wasu biranen kasar ta Nijar,an gudanar da gangami na fadakar da jama'a kan alfanun wanan rana.
Wakilinmu na Damagaram Ibrahim Malam Tchilo ya aiko mana wannan rahoton.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu