Isa ga babban shafi
Burundi

Hukumomin Burundi sun bayar da umarnin kawo karshen zanga zangar kasar

Gwamnatin kasar Burundi ta umarci masu zanga zangar kasar su gaggauta kawo karshen boren da suka shafe makonni da suna yi, don nuna adawa da yunkurin Pierre Nkurunziza ke yi, na ci gaba da rike madafun ikon kasar karo na 3. Kwamin tsaron kasar ta Burundi, da shugaba Nkurunziza ke jagoranta, ya umarci masu zanga zanga sun janye shigayen da suka sa a kan titunan kasar.Kwamtin yace zanga zangar, da shingayen da aka sun durkusar da harkokin yau da kulum a kasar, don haka a cewar hukumomin, dole a kawo karshen su. 

Wasu masu zanga zanga a kasar Burundi
Wasu masu zanga zanga a kasar Burundi REUTERS/Jean Pierre Aime Harerimana
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.