ICC-BURUNDI
ICC za ta sa'ido akan Burundi
Babbar mai shigar da kara a kotun hukunta manyan laifuka ta duniya, ICC, Fatou Bensouda ta ce ofishinta zai sa ido sosai a kan abubuwan da ke faruwa a kasar Burundi, gabanin zabukan da ake shirin gudanarwa a kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Uwargida Bensouda, ta nuna damurta akan halin da kasar burundi ke ciki, inda ta ce abokan aikinta za su rubuta bayanan akan abubuwa da ke faruwa a kasar
Masu sharhi dai na furagaba cewar rikicin siyasar kasar burundi na iya juyawa zuwa na kabilanci, lamarin daka iya jefa kasar acikin halin data taba fadawa a baya na yaki.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu