Isa ga babban shafi
Birtaniya

An gano sunan “Jihadi John”

An gano asalin sunan Jihadi John a matsayin Mohammed Emwazi wanda ake tunanin ya fille kan Turawa 5 a wani faifan bidiyon Mayakan IS da ke da’awar Jihadi. Haka kuma an gano dan Birtaniya ne amma dan asalin kasar Kuwait.

Jihadi John Dan kungiyar IS wanda aka gano sunansa a matsayin Mohammed Emwazi
Jihadi John Dan kungiyar IS wanda aka gano sunansa a matsayin Mohammed Emwazi Reuters
Talla

Ana zargin "Jihadi John" shi ya kashe ‘Yan Jaridar kasar Amurka James Forley da Steven Sotloff da kuma turawan Birtaniya ma’aikatan agaji David Hanines da Alan Henning.

Haka kuma ya fito a cikin hoton bidiyon da IS ta nuna wasu ‘Yan kasar Japan guda biyu kafin a kashe su.

Dangin mutanen da aka kashe sun ce suna fatar zai fuskanci hukunci kamar yadda aka tantance shi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.