Isa ga babban shafi
Mali

'Yan tawayen Mali za su hau teburin sasantawa da Gwamnatin kasar

‘Yan Tawayen Abzinawan Mali tare da takwarorin su na bangaren larabawa sun bayyana shirin us na komawa tattaunawa da gwamnati, kwanaki 11 bayan ficewa daga shirin zaman lafiyar kasar.Ibrahim Ag Mohammed Assaleh, mai Magana da yawun kungiyar Yantar da Abzinawa ya sanar da haka, bayan ganawar da suka yi da mai shiga tsakani kan rikicin kasar, kuma shugaban kasar Burkina Faso, Blaise Campaore.Ana saran bangarorin su sake komawa teburin tattaunawar nan bada dadewa ba. 

Shugaban kasar Mali, Ibrahim Boubacar Keïta.
Shugaban kasar Mali, Ibrahim Boubacar Keïta. REUTERS/Joe Penney
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.