Isa ga babban shafi
Europa

Inter za ta sake haduwa da Celtic

Celtic ta Scotland za ta sake haduwa da Inter Milan a San Siro, bayan a karawa ta farko sun tashi wasa ci 3 da 3 a Glasgow a gasar Europa League. Akwai karawa tsakanin Liverpool da Besiktas ta Turkiya.

'Yan wasan Kungiyar Celtic ta Scotland
'Yan wasan Kungiyar Celtic ta Scotland celticfc
Talla

Liverpool da aka koro daga gasar zakarun Turai ita ke da nasara da ci 1-0 a karawa ta farko.

Tottenham kuma za ta kai wa Fiorentina ziyara ne a Italiya bayan sun yi kunnen doki ci 1 da 1 a Ingila.

Everton za ta sake karawa ne da kungiyar Young Boys ta Switzerland da ta lallasa ci 4 da 1 a karawa ta farko Everton inda Lukaku ya zirara kwallaye uku a raga.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.