Isa ga babban shafi
Turkiya-Jamus

Kasar Jamus ta yi wa Turkiya Leken Asiri

Hukumomi a kasar Turkiyya, a yau talata sun sanar da cafke wasu ‘yan sanda 25 da ake zargi da sauraron wayoyin manyan jami’an gwamnatin kasar ciki har da Firaminita mai barin gado Racep tayyeb Erdogon. An dai cafke ‘yan sanda ne a garuruwa daban daban har 12 da ke kasar, a daidai lokacin da ake ci gaba da binciken wasu ‘yan sanda fiye da 100 da ake tuhuma da hannu a wannan batu na leken asiri. Da aka ce kasar jamus na yiwa kasar, jaridar Der Spiegel ta kasar Jamus ce ta buga labarin, inda nan take mahukumtan Ankara suka nemi jakadan kasar ta Jamus da yayi masu karin haske dangane da wannan batu  

Turkey's Prime Minister Tayyip Erdogan
Turkey's Prime Minister Tayyip Erdogan Reuters/Stringer
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.