Isa ga babban shafi
FIFA

Blatter : Ina da tabbacin zan lashe zaben FIFA

Shugaban hukumar FIFA Sepp Blatter ya ce yana da tabbacin zai lashe zaben shugabancin hukumar da za a gudanar a jibi ranar Juma’a 29 ga wannan watan na Mayu. Blatter na neman wa’adin shugabanci na 5 ne amma zai fafata ne da mataimakinsa na yankin Asiya Yariman Jordan Ali bin al Hussein.

Shugaban FIFA Joseph Blatter
Shugaban FIFA Joseph Blatter REUTERS/Ammar Awad
Talla

Ana ganin Blatter zai fuskanci kalubale daga wakilan Turai da ke adawa da manufofinsa, musamman badakalar rashawa da ta dabaibaiye hukumar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.